User:HausaDictionary/bbchausa verticals
Appearance
Articles and sentences translated by BBC Hausa. [1]. Using http://regexr.com (/\w+/g | <html>$&</html>), one can easily make each word [[linkable]]. This will show you words that have been defined (in blue) and words that are missing pages/definitions.
Amfanin iya harsuna biyu <> The amazing benefits of being bilingual
[change]Kun san illar rashin bacci <> How long can we stay awake
[change]Tambayar da ta gagari kimiyya? Me ya sa muke hamma? <> One of science's most baffling questions Why we yawn
[change]Tambayar da ta gagari kimiyya? Me ya sa muke hamma? [6] | How long can we stay awake [7] |
---|---|
Ko ka tsani mutane? To ga abun yi! <> Hate people Here are the jobs for you
[change]Ko ka tsani mutane? To ga abun yi! [8] | Hate people Here are the jobs for you] [9] |
---|---|
Tun kafin gari ya waye ne Josh Manheimer ya ke fara aiki kuma cikin tunani mai zurfi. | It’s before dawn and Josh Manheimer is already at work and deep in thought. |
A yau ya duba irin kalmomin da suka da ce a yi amfani dasu wadanda za su zaburadda mutane su keta ambulan domin karanta wasiƙa da zarar an ajiye a kofar dakin su. | Today he’s imagining the perfect sentence that will make people tear open an envelope as soon as it hits their doormat. |
Mutane masu zurfin ciki ba su cika buƙatar a yaba musu ba domin su ƙara himma, | Introverts need less praise from others in order to thrive, |
kuma mutane ne masu matuƙar tunani a duk lokacin da suke yanke shawara. | show better attention to detail and are more conscientious decision makers. |
A gidan gona dake Vermont a ƙasar Amurka, Manheimer ya rubuta abun da ya kira "tarkacen saƙonnin email". | From an isolated farmhouse in Vermont in the US, Manheimer writes what he unashamedly calls “junk mail”. |
Shi dai ya na daga cikin wadanda suka shahara a duniya, domin da zarar ka latsa kalmar "direct mail copywriter" a manhajar matan-bayi-baya-bata, zaka ga sunansa ya fito a sama. | And he’s one of the best in the world. Just Google “direct mail copywriter”. His name pops up at the top. |
Ya ce "wannan shine aikin daya fi dacewa da mutumin dake da zurfin ciki." | It is, he says, the perfect job for an introvert. |
Koda yake ba wai baya yin magana bane, ya kan isar da sako ta hanyar email, domin bai taba haduwa da abokan huldarsa ba. | Not that we’ve actually spoken. We communicate only by email. He never meets his clients. |
A kowane lokaci yafi son ya fita waje yana riƙa tafiya tare da karensa ko kuma ya riƙa ba dawakai abinci. " | He’d far rather be out walking his dog or feeding the horses. |
Ya ce ina jin kaina tamkar diyar barewa ce da ta bace a dokar daji" | “I do like people,” he says. “But I don’t function well in organisations with politics. I’m like a baby deer, lost and helpless.” |