User:HausaDictionary/bbchausa verticals/shyness

From Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

[change]

 1. Why we should celebrate shyness. Have we forgotten the benefits of being shy? [1] <> Ko kun san amfanin kunya? [2]

[change]

 1. N/A [3] <> Mutane masu jin kunya sun ba da gagarumar gudunmawa a duniya. [4]

[change]

 1. If you are ever overcome by feelings of self-doubt, dari-dari saboda kunya just remember Agatha Christie. [5] <> Duk ranar da ka ji ka na dari-dari saboda kunya, ka tuna Agatha Christie. [6]

[change]

 1. In April 1958, her play The Mousetrap became the longest-running production in British theatre, [7] <> A watan Afrilun 1958, wasan kwaikwayon da ta rubuta, ‘The Mousetrap’ ya zamo wasan da aka fi dadewa a na yi a gidajen wasannin dandamali na Burtaniya, [8]

[change]

 1. having given 2,239 performances to date. [9] <> bayan da aka gudanar da shi a kwanaki 2,239 a jere. [10]

[change]

 1. Her producer had arranged a party at the Savoy Hotel to celebrate her success. [11] <> Mashiryin wasan ya tsara wata liyafa a Otal din Savoy domin murnar wannan nasarar. [12]

[change]

 1. She donned her best bottle-green chiffon dress and elbow-length white gloves, [13] <> Ta sanya doguwar rigarta koriya da fararen safar hannu na fata wadanda su ka kai har gwiwar hannu [14]

[change]

 1. and made her way through the lobby to the party room[15] <> sannan ta tunkari dakin da ake liyafar. [16]

[change]

 1. only to find that the doorman failed to recognise her and refused entry. [17] <> Sai dai a bakin kofa mai gadi bai shaidata ba, don haka ya hana ta shiga. [18]

[change]

 1. Instead of hastily demanding [19] <> Maimakon ta ce masa [20]

[change]

 1. “Don’t you know who I am?”, [21] <> “Ba ka san ko wacece ni ba?”, [22]

[change]

 1. the 67-year-old author meekly turned away, [23] <> marubuciyar mai shekaru 67 sai ta juya en.wikt [24]

[change]

 1. sitting in the lounge all by herself. [25] <> ta samu wuri a harabar otal din ta yi zamanta. [26]

[change]

 1. Despite outselling every other writer of the time, [27] <> Duk da littattafanta sun fi na kowanne marubuci a zamaninta kasuwa, [28]

[change]

 1. she said she was still paralysed bymiserable, horrible, inevitable shyness”. [29] <> ta ce ta na fama damatsananciyar kunya”. [30]

[change]

 1. I still have that overlag of feeling that I am pretending to be an author,” she later wrote. [33] <> “Har yanzu na kan ji kamar cewa ni marubuciya ce,” a cewar Agatha Christie. [34]

[change]

 1. How could someone so successful still be so insecure? [35] <> Ta yaya matar da ta ke da irin wannan d'aukaka za ta zama mara kwarin gwiwa? [36]

[change]

 1. This is the paradox at the heart of a new book, Shrinking Violets, by the cultural historian Joe Moran, [37] <> Wannan ita ce tambayar da wani sabon littafi ‘Shrinking Violets’ ke kokarin amsawa [38]

[change]

 1. which explores shyness in politics, literature and psychology. [39] <> ta hanyar nazari kan kunya a fagen siyasa, adabi da kuma nazarin dabi’ar bil’Adama. [40]

[change]

 1. Shyness may seem a trivial matter to those who aren’t afflicted, [41] <> Kunya ba’a bakin komai ta ke ba ga wadanda ba su da ita, [42]

[change]

 1. but as Moran points out, [43] <> amma kamar yadda Moran ya bayyana, [44]

[change]

 1. these feelings can even be a matter of life and death; [45] <> kunya kan iya kai wa ga mutuwa dungurungum; [46]

[change]

 1. the American doctor Henry Heimlich (who gave his name to the Heimlich Manoeuvre) once observed that [47] <> Shaharren likita ba’amurke Henry Heimlich ya taba cewa [48]

[change]

 1. “sometimes, a victim of choking [49] <> “wani lokacin, mutumin da ya kware lokacin da yake cin abinci, [50]

[change]

 1. becomes embarrassed by his predicament [51] <> kunya za ta sa ya yi kokarin boye halin da ya shiga, [52]

[change]

 1. and succeeds in getting up and leaving the eating area unnoticed. [53] <> har ya samu ya fice daga wurin cin abincin ba tare da kowa ya lura da shi ba. [54]

[change]

 1. In a nearby room, he loses consciousness, [55] <> Sai dai kuma, ya na iya somewa a waje, [56]

[change]

 1. and if unattended, he will die or suffer permanent brain damage.” [57] <> har ya mutu ko ya samu wata cutar kwakwalwa kafin a samu mai kai masa dauki”. [58]

[change]

 1. Moran says he has felt shy for as long as he can remember – [59] <> Moran ya ce tun tasowarsa ya na da matukar jin kunya – [60]

[change]

 1. and that he could easily identify with Christie’s predicament at the theatre that day. [61] <> kuma ya fahimci irin halin da Christie ta shiga. [62]

[change]

 1. “It’s the kind of thing I probably would have done.” [63] <> “Idan ni ma hakan ta same ni, iyakar abinda zan yi ke nan.” [64]

[change]

 1. Those feelings that may have shaped his career long before he decided to explore the subject academically. [65] <> Mai yiwuwa ne ma kunyar ce ta yi tasari kan zabin abubuwan da zai rinka nazari a kansu. [66]

[change]

 1. His previous books held up a magnifying glass to the minutiae of everyday life. [67] <> Littattafansa na baya kan yi duban tsanaki ne kan al’amuran yau da kullum. [68]

[change]

 1. Queueing for Beginners, for instance, [69] <> Misali ‘Queueing for Beginners’ [70]

[change]

 1. explored the history of everyday objects and routines – from water coolers to duvets to standing in a line at the shops – [71] <> ya bada tarihin abubuwa irin su famfo da bargon shimfida da bin layi domin sayayya a kanti. [72]

[change]

 1. while Armchair Nation examined Britain’s television viewing habits. [73] <> ‘Armchair Nation’ kuma ya yi nazari kan kallon talabijin a Burtaniya. [74]

[change]

 1. “I think shyness probably does turn you into an amateur anthropologist, really – you are more likely to be an observer.” [75] <> “Ina ga kunya na sa ka yin nazarin dabi’u saboda kai kullum a matsayin dan kallo ka ke.” [76]

[change]

 1. Moran notes that it “ebbs and flows” depending on the context. [77] <> Moran ya ce: “Ita kunya wata dabi’a ce mai karo da juna, wacce ta kan zo ta koma.” [78]

[change]

 1. Moran describes one 19th Century aristocrat, [79] <> A cikin littafin, Moran ya bada misali da wani basarake a karni na 19, [80]

[change]

 1. the Duke of Portland, who was so shy he built a 15-mile-long labyrinth of tunnels under his stately home [81] <> Duke na Portland wanda ya gina hanya mai tsawon mil 15 a karkashin gidansa [82]

[change]

 1. so he would not have to face his staff. [83] <> don ya samu kewayawa daga daki zuwa daki ba tare da ya hada ido da masu aikinsa ba. [84]

[change]

 1. But not all shy people are introverts. [85] <> Sai dai kuma ba duk masu jin kunya ne ba sa son hulda da mutane ba. [86]

[change]

 1. As Susan Cain, author of the book Quiet, has also regularly pointed out, [87] <> Kamar yadda Susan Cain, marubuciyar littafin ‘Quiet’ ta bayyana, [88]

[change]

 1. the two are quite different. [89] <> akwai bambanci tsakanin jin kunya da kuma gudun hulda da mutane. [90]

[change]

 1. Other examples include Charles Darwin [91] <> Wasu misalan da Moran ya kawo sun hada da masanin kimiyya Charles Darwin [92]

[change]

 1. (who believed himself to have no “social sophistication” [93] <> (wanda ya ce “ba shi da wayerwar hulda da jama’a’ [94]

[change]

 1. and to be “an abysmal public speaker”), [95] <> kuma ‘ba shi da fasahar jawabi”), [96]

[change]

 1. Keira Knightley (who finds she is tongue-tied at parties), [97] <> da ‘yar fim, Keira Knightley (wacce ba ta iya hira a wurin liyafa), [98]

[change]

 1. the writer and neurosurgeon Oliver Sacks, [99] <> da marubuci Oliver Sacks, [100]

[change]

 1. the French president Charles de Gaulle, Smiths’ singer Morrissey [101] <> da shugaban kasar Faransa Charles de Gaulle, da mawaki Morrissey. [102]

[change]

 1. Some of these public figures may benefit from “Maskenfreiheit” – a German word that [103] <> Wasu daga cikin fitattun mutanen na amfana ne da abinda Jamusawa ke kira “Maskenfreiheit” [104]

[change]

 1. expresses the freedom you can feel from wearing a mask or acting a part. [105] <> wato ‘yancin da ka ke samu a ranka idan ka sanya abinda zai rufe fuskarka. [106]

[change]

 1. This sensation of “unrealness” helps Moran himself with public speaking, [107] <> Ma’ana, idan su na jawabi ga dimbin jama’a, za su ji kamar ba su ba, su yi ta zuba, [108]

[change]

 1. although the shyness and anxiety return as soon as you feel your real personality becomes exposed. [109] <> amma da sun kare jawabin sai kunya ta lullube su idan su ka kebe da ‘yan mutane kadan. [110]

[change]

 1. Clearly shyness doesn’t necessarily prevent success, [111] <> Tabbas dai kunya ba ta hana samun daukaka a rayuwa. [112]

[change]

 1. but does it come with any tangible benefits? [113] <> To amma anya ta na da wani amfani? [114]

[change]

 1. Some evolutionary biologists might argue [115] <> Wasu masanan sassauyawar halittu na cewa [116]

[change]

 1. that these feelings come from basic prehistoric behaviours that aided out survival. [117] <> kunya dadaddiyar dabi’a ce da ta taimaki kakannin kakanninmu wurin samun tsira a rayuwa. [118]

[change]

 1. Recent studies on animal personalities [119] <> Binciken da aka yi baya-bayan nan akan halayyar dabbobi, [120]

[change]

 1. have charted the “shy-bold spectrum” in a range of species, finding that it often pays for some individuals to be timid and anxious. [121] <> sun gano cewa jin kunya da dari-dari kan taimaki dabbobi da dama. [122]

[change]

 1. Whereas the braver animals may find more mates and eat more food, [123] <> Yayinda gwarazan dabbobi sun fi samun abokan jima’i da abinci, [124]

[change]

 1. the shyer individuals, hiding on the side-lines, might avoid attack – both successful evolutionary strategies. [125] <> masu kunya, da ke labewa a gefe, sun fi tsira daga mahara. [126]

[change]

 1. Moran is sceptical this is the whole story, however. [127] <> Sai dai Moran na ganin wannan ba shi ne cikakken bayanin kunya ba. [128]

[change]

 1. “I don’t think you can talk about shyness without talking about that capacity for what Darwin called self-attention,” he says. [129] <> A ganinsa, abinda ke jawo kunya shi ne baiwar da mutane su ke da ita na yin tunani game da kansu da kuma irin kallon da al’umma ke yi musu. [130]

[change]

 1. “We can think about ourselves, reflect on ourselves, and be aware that there might be other humans thinking about us.” [131] <> Haka kuma amfani da harshe ya kara taimakawa wurin samun kunya a tsakankanin mutane. [132]

[change]

 1. “When we talk, it’s always an approximation of what you feel,” he says, [133] <> “Maganganun da mu ke yi na kiyasta abubuwan da ke zukatanmu ne [134]

[change]

 1. describing us as “isolated consciousness” who can never fully understand each other’s minds. [135] <> don harsunan ba za su iya isar da sakonmu dari bisa dari ba. [136]

[change]

 1. “I think that’s true of everyone but maybe shy people are more aware of that imperfection.” [137] <> Ina ga abinda ke faruwa shi ne, mutane masu kunya sun fi fahimtar wannan nakasar.” [138]

[change]

 1. The consequence may be the so-called ‘esprit de l’escalier’ (staircase wit) – [139] <> Hakan na haifar da dabi’ar nan da akan ce “ta baya, ta rago,” [140]

[change]

 1. the tendency, after we have left the room, to replay what we should have said. [141] <> wato sai bayan ka bar inda aka yi magana ka fara tunanin ai da na ce kaza da kaza. [142]

[change]

 1. It is an agonisingly frustrating condition but it may come with its compensations. [143] <> Amma mai yiwu ita ma da ranarta. [144]

[change]

 1. “A lot of the writing and art that I write about in the book… [145] <> “Mafi yawan marubuta da masu ayyukan fasahar da na ba da labarinsu a littafin nan [146]

[change]

 1. it kind of emerges from the sense that the spoken word or face-to-face contact is imperfect or has failed,” Moran says. Instead, the artists try to express what could not be said at the time. [147] <> sun yi ayyukansu ne sanadiyyar tunanukan da kan zo musu bayan an kammala magana. [148]

[change]

 1. “I wouldn’t say that’s the only motivation for art or writing [149] <> Ban ce duk marubuci ko mai aikin fasaha ya dogara da irin wannan matsalar don yi masa kaimi ba, [150]

[change]

 1. but you can see how it might inspire people.” [151] <> amma dai ana samun da yawa wadanda dalilin rubutunsu ke nan,” in ji Moran. [152]

[change]

 1. Moran has also explored the different ways that shyness is expressed in different cultures. [153] <> Moran ya kuma yi nazari akan bambancin kunya tsakanin al’umomin kasashe dabam-daban, inda wasu kasashen su ka fi wasu daurewa kunya. [154]

[change]

 1. Many Finnish proverbs, for instance, [155] <> Misali, a kasar Finland, akwai karin maganganu da dama [156]

[change]

 1. underline the value of contemplation and forethought, with phrases such as [157] <> da ke nuna muhimmancin kunya irin su [158]

[change]

 1. “one word is enough to make a lot of trouble” [159] <> “kalma daya na iya jawo matsala mai yawa”, [160]

[change]

 1. or “a barking dog does not catch a hare”. [161] <> ko “karen da ke haushi bay a kama zomo”. [162]

[change]

 1. In some countries (particularly the US) [163] <> Sabanin haka kuma, a kasar Amurka, [164]

[change]

 1. shyness can now be diagnosed as a psychiatric disorder, [165] <> ana daukar kunya a matsayin wata cutar tabin hankali, [166]

[change]

 1. a move that has worried some psychologists, [167] <> abinda ke damun wasu masu nazarin halayyar dan Adam [168]

[change]

 1. who believe it is a move to “treat” or “correct” anything that falls outside the norm. [169] <> da ke ganin wannan dabi’a ce kurum ta mutane ba wai cuta ba. [170]

[change]

 1. DSM-IV – the “psychiatrists’ bible” – includes highly-specific variants such as [171] <> Kundin bayanin cututtukan kwakwalwa na Amurka ya bayyana samfuran cutar kunya da ya ce sun hada da [172]

[change]

 1. “shy bladder syndrome” [173] <> “makunyaciyar mafitsara” [174]

[change]

 1. (the inability to urinate in a public toilet) [175] <> (wato kasa yin fitsari a magewayin al’umma), [176]

[change]

 1. N/A [177] <> da kuma “kurumtar jefi-jefi” (wato kasa magana a gaban wasu mutanen). [178]

[change]

 1. and treatments range from [179] <> Hanyoyin warkar da cutar kunya a Amurka sun hada da [180]

[change]

 1. talking therapy [181] <> bada horon magana [182]

[change]

 1. and lessons in social skills to anti-anxiety drugs. [183] <> da dabarun hulda da jama’a da kuma amfani da magunguna masu rage dar-dar. [184]

[change]

 1. “I’m a bit torn about it,” Moran says, [185] <> “Zuciyata ta rabu biyu game da wannan mataki,” in ji Moran. [186]

[change]

 1. “because I don’t romanticise my own shyness. It can be a bit debilitating; it can be a bit of a pain and a burden. [187] <> N/A [188]

[change]

 1. There are certainly extreme examples of shyness where people can’t live their lives… where they suffer such extreme social anxiety. [189] <> “Yayinda na ke ganin akwai mutanen da kunyarsu ta kai intaha da har za a iya kiranta cuta, [190]

[change]

 1. But I do think there is a bit of a trend to medicalise things that may just be within the range of human experience.” [191] <> ina kuma tunanin cewa mai da kunya baki dayanta cuta ba daidai ba ne domin kuwa dabi’a ce ta bil’adama.” [192]

[change]

 1. Having now written his book, [193] <> Bayan da ya kammala rubuta littafinsa, [194]

[change]

 1. he’s come to realise that shyness may be far more common than he had once realised. [195] <> yanzu Moran ya fahimci cewa ashe akwai mutane da yawa da ke jin kunya, fiye da yadda ya yi tsammani. [196]

[change]

 1. “One of the mistakes you can make when you are shy is to think that you are very unusual in the way you are interacting with people – but some of these problems are universal.” [197] <> “Daya daga cikin manyan kura-kuran da masu jin kunya ke yi shi ne su dauka kamar su kadai ne ke fama da ita.” [198]

[change]

 1. With Moran as its reluctant, mild-mannered cheerleader, the Shy Pride movement may have just been born. [199] <> Ba mamaki littafin na Moran ya zama silar da masu jin kunya za su bayyana kansu tare da yin alfahari da dabi’arsu. [200]