User:HausaDictionary/Quran/18
Appearance
Kalmomi da fassarorinsu daga ayoyin Suratul Kahfi (The Cave - كهف) da Hausa ko kuma Turanci <> Hausa or English words and their corresponding translations from Chapter 18 of the Qur'an (The Cave)
[change]- 18:29 - shamaku = walls
- Mun yi tattali dõmin azzãlumai wata wuta wadda shãmakunta, sun ƙẽwaye da su. <> We have prepared for the wrongdoers a fire whose walls will surround them.
- nibila zata zame mata garkuwa kuma shamaku atsakaninta da bashir [1]
- Alqur'ani mai girma ya siffantata da cewa ita kurkuku ce, da ke kewaye da kafirai, akwai shamaku kewaye da ita, kuma ita abar rufewa ce [2]
- 18:31 - ƙoramu = rivers
- beneath them rivers will flow. <> ƙõramu na gudãna daga ƙarƙashinsu
- 18:31 residence = gidan zama
- Those will have gardens of perpetual residence <> Waɗannan sunã da gidãjen Aljannar zama
18:100
[change]- 18.100.1 WaAAaradna jahannama yawma-ithinlilkafireena AAarda
- 18.100.2 And We will present Hell that Day to the Disbelievers, on display -
- 18.100.3 Kuma Muka gitta Jahannama, a rãnar nan ga kãfirai gittãwa.
- 18.100.4 Kuma mu gabatar da Jahannama, a ranar, ga kafirai gittawa.
- present <> gabatar da, gitta, bayyana, gurfanad da
- Synonyms: display, place before, spread out, bring fully exposed, bring in view, bring into view, bring right before, brought forward, expose the view of, give, lay bare, place, present before, set before, set forth, set on, show and allude
- And He taught Adam the names - all of them. Then He showed them to the angels and said, "Inform Me of the names of these, if you are truthful." <> Kuma Ya sanar da Ãdam sũnãye dukansu, sa'an nan kuma ya gitta su a kan malã'iku, sa'n nan Ya ce: "Ku gaya mini sũnayen waɗannan, idan kun nasance mãsu gaskiya." = Sai Ya sanar da Adam dukkan sunaye, sa'annan ya gabatar da su wa mala'ku, Ya ce: “ Ku gaya mini sunayen wadannan, idan kun kasance masu gaskiya.” --2:31
- There is no blame upon you for that to which you [indirectly] allude ... <> Kuma bãbu laifi a kanku a cikin abin da kuka gitta da shi... = Babu laifi gare ku idan kuka bayyana baikon ku... --2:235
- Those will be presented before their Lord, <> Waɗannan anã gitta su ga Ubangijinsu, = Za a gabatar da su a gaban Ubangijinsu, --11:18
- And they will be presented before your Lord in rows, <> Kuma a gitta su ga Ubangijinka sunã sahu guda, = Za a gurfanad da su a gaban Ubangijinka a cikin sahu guda. --18:48
- Indeed, we offered the Trust to the heavens = Indeed, We presented this trust (the Qur´an) to the sky, = We displayed/presented the trust (choice between good and evil) on the skies/space <> Lalle Mũ, Mun gitta amãna ga sammai = Mun gitta amana (‘yancin zabi) ga sammai --33:72
- [Mention] when there were exhibited before him in the afternoon the poised [standing] racehorses. <> A lõkacin da aka gitta masa dawãki mãsu asali, a lõkacin maraice. = Wata rana sai dawakansa suka dauke masa hankali, har shigowar dare. --38:31
- The Fire, they are exposed to it morning and evening. <> Wutã, anã gitta su a kanta, sãfe da maraice, --40:46
- And you will see them being exposed to the Fire, " <> Kuma kanã ganin su anã gitta su a kanta, --42:45