User:Mojaam/sandbox

From Wiktionary

TODO: Temporarily edit here before transferring here iA.

The Last Sermon[change]

The last sermon (Khutabul Wada) of Prophet Muhammad in English (source) Huɗubar ƙarshe ta Annabi Muhammad SAW da Hausa (source)
  1. O People
  2. Lend me an attentive ear,
  3. for I know not whetherafter this year, I shall ever be amongst you again.
  4. Therefore listen to what I am saying to you very carefully
  5. and take these words to those who could not be present here today.
  1. Ya ku mutane
  2. Ku ba ni hankalinku,
  3. domin mai yiwuwa ba zan sake kasancewa da ku bayan wannan shekarar ba,
  4. Saboda haka ku saurari abinda nake gaya maku da kyau
  5. kuma (ku isar da abinda zan gaya maku) ga wadanda ba su a wannan wuri a yau.
  1. O People
  2. Just as you regard this month,
  3. this day,
  4. this city as sacred,
  5. so regard the life
  6. and property of every Muslim as a sacred trust.
  7. Return the goods entrusted to you to their rightful owners.
  8. Hurt no one so that no one may hurt you.
  9. Remember that you will indeed meet your Lord, and that He will indeed reckon your deeds.
  10. Allah has forbidden you to take usury (interest);
  11. therefore all interest obligation shall henceforth be waived.
  12. Your capital, however, is yours to keep. You will neither inflict nor suffer any inequity. Allah has Judged that there shall be no interest and that all interest due to Abbas Ibn ‘Abd al Muttalib (the Prophet's uncle) shall henceforth be waived.
  13. Beware of Satan for the safety of your religion.
  14. He has lost all hope that he will ever be able to lead you astray in big things,
  15. so beware of following him in small things.
  1. Ya ku mutane
  2. kamar yadda ku ka riki wannan wata, (na Hajji)
  3. da wannan rana (ta Arfa)
  4. da kuma wannan gari (na Makka) da girma kuma abin tsarewa,
  5. to, haka kuma ku riki ran Musulmi
  6. da kuma dukiyoyinsu da girma abin kuma karewa.
  7. Ku maida wa mutane kayan da suka ba ku amana.
  8. Kar ku cuci kowa, saboda kar wasu su cuce ku.
  9. Ku tuna fa, hakika Allah zai yi sakayya akan ayukakanku.
  10. Allah (SWT) ya hana cin riba,(wato kudin ruwa)
  11. saboda haka, duk abin da aka kulla ta kudin ruwa sai an warware shi.
  12. NOTAVAILABLE
  13. Ku yi hattara da shaidan, domin kiyaye addininku.
  14. Yanzu kan ya fidda ran batar da ku akan manyan abubuwa (na sabo)
  15. saboda haka ku guji binshi akan kanana.
  1. O People
  2. It is true that you have certain rights in regard to your women, but they also have rights over you. Remember that you have taken them as your wives, only under Allah's trust and with His permission. If they abide by your right then to them belongs the right to be fed and clothed in kindness. Do treat you women well and be kind to them, for they are your partners and committed helpers. And it is your right that they do not make friends with anyone of whom you do not approve, as well as never to be unchaste.
  1. Ya ku jama'a hakika kuna da hakki bisa matayenku, amma su ma suna da hakki bisa kanku, to hakkin su ne akan ku da kuciyar da su, Kuma ku tufatar da su akan jin kai. ku bi da su kyakkyawan biyarwa. Ku kuma tausasa musu domin su majibintan al'amurran ku ne, kuma mataimakan ku, Hakki ne akan su da kar su yi abota da duk wanda ba ku so, kuma su nisanci zina.
  1. O People
  2. Listen to me in earnest, worship Allah, say your five daily prayers (Salah), fast during the month of Ramadan, and give your wealth in Zakat.
  3. Perform Hajj if you can afford to.
  4. All mankind is from Adam and Eve, an Arab has no superiority over a non-Arab nor a non-Arab has any superiority over an Arab; also a white has no superiority over a black, nor a black has any superiority over a white- except by piety and good action. Learn that every Muslim is a brother to every Muslim and that the Muslims constitute one brotherhood. Nothing shall be legitimate to a Muslim, which belongs to a fellow Muslim unless it was given freely and willingly. Do not therefor, do injustice to yourselves.
  5. Remember one day you will appear before Allah and answer for your deeds. So beware, do not stray from the path of righteousness after I am gone. People, no prophet or apostle will come after me and no new faith will be born. Reason well therefore, O people, and understand words which I convey to you. I leave behind me two things, the Quran and the Sunnah (Hadith), and if you follow these you will never go astray. All those who listen to me shall pass on my words to others and those to others again; and may the last ones understand my words better than those who listened to me directly. Be my witness, O Allah, that I have conveyed your message to your people."
  1. Ya ku jama'a, ku yi kyakkyawar bauta ga Allah(SWT) ku tsaida salloli biyar (5) na farilla, Ku azumci watan Ramadan, kuma ku bada zakka. Ku aikata aikin Hajji idan har kun samu damar yi. Ku sani fa, kowane musulmi dan'uwan musulmi ne. Dukkan ku daidai ku ke. Ba wanda yake da fifiko saman wani sai wajen tsoron Allah da aikata kyawawan ayyukka.
  2. Ku tuna fa (ya ku jama'a) wata rana za ku tsaya gaban Ubangijinku, domin sakamakon ayyukanku, saboda haka ku yi hattara kada ku yi sake da hanya madaidaiciya bayan na kau.
  3. Ya ku jama'a ba wani annabi ko manzo da zai zo bayana kuma babu wani addini da zai zo (bayan addinin musulunci), saboda haka ku yi tunani sosai akan wannan magana da na gaya maku, kuma ku fahimce ta (sosai).
  4. Zan bar maku abubuwa guda biyu (2); (Alkur ani) ga kuma (Sunnah). Idan kun bi wannan ba za ku taba bata ba. Duk wanda ya ji wannan sako to ya jiyar da wadansu, su ma su jiyar da wasunsu, kuma sau da yawa wadanda za su ji magana daga karshe su fi masu ji na yanzu fahimtar abinda nake fada.
  5. Ya Allah ka zamo shaida a gare ni, cewa na isar da aikenka zuwa ga bayinka.”
  6. 'Yan uwa ku yada wannan HUDUBAR ga 'yan uwa musulmi wadda kamar yau aka yi ta!!!

HausaDictionary.com's Recent Changes[change]

  1. Farewell Sermon
  2. BANN
  3. Kano
  4. File:Kano Screen Shot 2020-07-25 at 4.54.34 AM.png
  5. koyonturanci
  6. melanin
  7. wasiyya
  8. legacy
  9. seo/ubersuggest
  10. bees/bythepens

30 July 2020[change]

N    11:20 Farewell Sermon‎‎ (3 changes | history) . . (+2,275)‎ . . [Admin‎ (3×)]
    08:01 therefore‎ (diff | hist) . . (+192)‎ . . Admin (talk | contribs | block) [rollback 1 edit]

28 July 2020[change]

    08:25 Category:Resources‎ (diff | hist) . . (+152)‎ . . Admin (talk | contribs | block) (→‎Other) [rollback more than 10 edits]
N    08:22 BANN‎ (diff | hist) . . (+1,064)‎ . . Admin (talk | contribs | block) (Created page with "The '''Bloggers Association of Northern Nigeria Network''' (BANN) is a network of Northern Nigerian bloggers and content creators. The BANN Network is committed to the prom...")
    08:21 Kano‎‎ (2 changes | history) . . (+669)‎ . . [Admin‎ (2×)]
    08:21 (Upload log) . . Admin (talk | contribs | block) uploaded File:Kano Screen Shot 2020-07-25 at 4.54.34 AM.png ‎
N    08:17 koyonturanci‎ (diff | hist) . . (+5,183)‎ . . Admin (talk | contribs | block) (Created page with "Category:TODO https://www.koyonturanci.com.ng == https://www.facebook.com/Koyonenglish/posts/3324779500876106 == # although =koda yake. # thatch = zana...")
N    08:14 melanin‎ (diff | hist) . . (+485)‎ . . Admin (talk | contribs | block) (Created page with "thumb|'''Melanin''' chemical structure [https://en.wikipedia.org/wiki/Melanin] # baƙaƙen launuka cikin ƙwayoyin halittar fatar mutum (dark skin cells [...")
    08:13 wasiyya‎ (diff | hist) . . (+221)‎ . . Admin (talk | contribs | block) (→‎Suna / Noun) [rollback 1 edit]
N    08:12 legacy‎ (diff | hist) . . (+347)‎ . . Admin (talk | contribs | block) (Created page with "==Noun== {{noun|legacy|legacies}} # tarihi, wasiyya #:'' What is the '''legacy''' I leave for the next generation?'' <> Wace '''wasiyya''' ce zan bar wa tsara...")

27 July 2020[change]

N    18:35 seo/ubersuggest‎ (diff | hist) . . (+8,442)‎ . . Admin (talk | contribs | block) (Created page with "==https://app.neilpatel.com/en/traffic_analyzer/keywords?domain=hausadictionary.com&locId=2840&lang=en== # hausa english dictionary # barka da sallah [...")
N    15:24 bees/bythepens‎‎ (4 changes | history) . . (+13,129)‎ . . [Admin‎ (4×)]
    14:44 bees‎‎ (2 changes | history) . . (+269)‎ . . [Admin‎ (2×)]
    14:29 (Deletion log) . . Admin (talk | contribs | block) deleted page Talk:bee ‎(content before blanking was: "Testing")