Jump to content

User:HausaDictionary/sandbox2

From Wiktionary

Notes to self

  1. http://regexr.com/3gkgl, http://regexr.com/3gkgo
  2. https://codebeautify.org/sort-text-lines
  3. http://www.writewords.org.uk/word_count.asp
  4. http://textmechanic.com/text-tools/basic-text-tools/find-and-replace-text/
  5. https://www.google.com/search?num=100&q=site%3Aislamawakened.com%2Fquran%2F+"remarkably"
  6. Goolge Scripts API : Service invoked too many times for one day: urlfetch. (line 43, file "Sentences1")Dismiss

==Noun==

Singular
pilot

Plural
pilots

Template:suna

  1. (countable) A pilot is a person who flies and controls an airplane.
    I hope the pilot does not crash the plane.

==Verb==

Plain form
pilot

Third-person singular
pilots

Past tense
piloted

Past participle
piloted

Present participle
piloting

  1. (transitive) If you pilot an airplane, you fly and control it. <> tuƙi, tuka jirgi.
    I hired a girl to pilot my new airplane.
  2. tuntuɓa
    countries we plan to pilot; <> duk ƙasashen da muke so mu tuntuɓa

Additional Sentence Examples

[change]
    1. The pilot who stole a secret Soviet fighter jet <> Matukin da ya saci jirgin yakin Tarayyar Sobiyat
    2. The pilot climbs out of the plane’s cockpit <> Matukin jirgin ya fito daga kebabben wurin zamansa,
    3. It is then that the 29-year-old pilot, <> Daganan sai wannan matukin jirgin mai shekaru 29,
    4. That is, until a disillusioned Soviet fighter pilot hatched his plan. <> Wannan shi ne, sai bayan da matukin jirgin yakin Sobiyat da takaici ya kama shi ya aiwatar da manufarsa.
    5. He entered military service and qualified as a fighter pilot <> Ya shiga aikin soja, inda ya samu kwarewa a matsayin matukin jirgin yaki –
    6. The Japanese suddenly found themselves with a defecting pilot <> Kwatsam sai Jami'an Japan suka samu matukin jirgin da ya tsero –
    7. MiG-25 pilots were warned never to exceed Mach 2.8; <> An gargadi matukan MiG-25 cewa ka dasu zartar da Mach 2.8;
    8. After all, no Russian pilot has decided – <> Baya ga wannan, babu wani matukin jirgin Rasha da ya taba yanke irin wannan kudiri
    9. Would you fly in a pilotless airliner <> Ko za ka shiga jirgin sama da ba shi da matuƙi?
    10. Some of them – irrationally so – fixate on the state of the pilot. <> Wasu mutane tun farko dama matsorata ne saboda yanayin matuƙin jirgin,
    11. Would these people feel any better if we could get rid of pilots altogether? <> Shin ko irin wadannan mutanen za su fi jin dadi idan aka daina amfani da matuƙa jirgin sama kwata-kwata?
    12. Even helicopters can be pilotless, like the K-MAX, <> Hatta jiragen sama masu saukar ungulu za su iya kasance wa babu matuƙa, kamar jirgin sama ƙirar the K-MAX,
    13. “So with pilots relying on autopilots for 95% of today's flights, <> Yayin da matuƙa jirgin sama suka dogara ga amfani da nu'rar da jirgin ke tuƙa kansa a cikin kashi 95 cikin 100 na zirga-zirga ta jiragen sama,
    14. and so the thinking goes could be safer than human pilots in the future.” <> wanda hakan yasa wasu ke ganin ya fi tuƙin jirgi da mutum zai yi a nan gaba.
    15. with pilots, engineers, scientists and airline representatives debating autonomous planes, <> tsakanin matuƙa jirgin sama da injiniyoyi da masana kimiyya tare da wakilan kamfanonin jiragen sama,
    16. the motion ‘there will be no need for pilots in 40 years’ was carried by approximately 60 votes to 40. <> an kawo ƙudirin cewa ' ba za'a buƙaci matuƙa jirgi ba nan da shekaru 40 masu zuwa' inda aka samu ƙuri'u 60 na goyon baya yayin da 40 basa goyon baya.
    17. it can be operated by pilots from the cockpit or from the ground – <> ana iya tafiyar da shi daga cikin jirgin ko kuma daga waje,
    18. to investigate civilian pilotless aircraft concepts. <> domin su gudanar da bincike akan shirin jirgin sama marasa matuƙa.
    19. if we can’t see two smartly dressed pilots at the helm, calmly providing us with weather updates during a storm? <> idan ba'a ganin matuƙa jirgi su biyu suna tafiyar da jirgin tare da yiwa fasinjoji bayanin yanayi a lokacin da hazo ko kuma rashin kyawun yanayi ya yi kamari?
    20. with a pilot directly at the controls, and on the plane,” <> idan akwai matuƙin jirgin da ke tafiyar da al'amura kai tsaye a jirgin sama,
    21. which leads to incidents such as co-pilot Andreas Lubitz, <> dake janyo hadurra kamar yadda mataimakin matuƙin jirgi Andreas Lubitz,
    22. “This is not to malign human pilots… <> "Ba wai don a nuna rashin kwarewa ba ga matuƙa jirgi,
    23. No autopilot today could have landed the plane on the Hudson River. <> babu wata nau'rar dake tuƙa jirgi da zata iya sauke jirgi a Tekun Hudson.
    24. “While it’s true that there have been rare cases of pilots purposefully crashing planes <> Yayin da gaskiya ne akwai wasu lokuta ƙalilan da ake samun matuƙin jirgi ya kifar da jirgi da gangan,
    25. there are also examples of pilots preventing disasters through creative problem solving. <> akwai kuma wasu misalai da matuƙa jirgi kan hana abkuwar wani bala'i ta hanyar samar da yanayi na warware matsala.
    26. Robinson believes that the first step to remove pilots on commercial airliners could be to do it gradually. <> Robinson na ganin matakin farko na janye matuƙa a jiragen sama masu daukar fasinjoji shine a fara sannu a hankali.
    27. is looking into the ‘reduced crew’ operations with just one pilot. <> na duba yiwuwar rage adadin ma'aikatan dake aiki a cikin jirgi tare da barin matuƙi jirgi daya kawai a ciki.
    28. it was standard to have three pilots in the cockpit; <> ƙa'ida ne a samu matuƙa su uku a cikin jirgi