User:HausaDictionary/Abraham

From Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Proper Noun[change]

Proper noun
Abraham

Proper noun
Ibrahim

 1. A given name for males. <> Sunan da ake lak'abawa maza na Ibrahim.
 2. (Bible, Islam) Abraham was the founder of the Hebrew nation. <> (Islam) Sunan Annabi Ibrahim (AS).
  [ Abraham ] said, "Then what is your business [ here ], O messengers?" <> (Ibrãĩm) ya ce: "To mẽne ne babban al'almarinku, yã kũ Manzanni!" = (Ibrahim) ya ce, "To ina kuka nufa, ya ku manzanni?" --Qur'an 51:31

Category:GlosbeGlosbe's example sentences of Abraham[change]

 1. Abraham. <> Ibrahim.
  1. Abraham thought often about God’s promise to give him a son. <> Ibrahim ya yi tunani sau da yawa a kan alkawarin da Allah ya yi cewa zai ba shi ɗa.
  2. 9 Despite not knowing how long he would have to wait to see his hope realized, Abraham’s love for and devotion to Jehovah never wavered. <> 9 Ibrahim ya ci gaba da ƙaunar Jehobah da kuma bauta masa, ko da yake bai san lokacin da wannan alkawarin zai cika ba.
  3. Abraham dies “at a good old age, old and satisfied” <> Ibrahim ya mutu da “kyakkyawan tsufa, tsoho ne mai shekaru masu yawa”
  4. 4 Abraham’s life certainly illustrates the “various trials” a Christian may face today. <> 4 Rayuwar Ibrahim lalle ta nuna “jarrabobi masu-yawa” da Kirista zai fuskanta a yau.
  5. (Job 1:3; 42:10) Abraham too was rich. <> (Ayuba 1:3; 42:10) Ibrahim ma mai wadata ne.
  6. After moving his entire family, Abraham “resided as an alien in the land of the promise” for the remaining one hundred years of his life.—Hebrews 11:8, 9. <> Bayan ya ƙaura da dukan iyalinsa, Ibrahim “ya baƙunta cikin ƙasar alkawari” na shekaru ɗari ɗaya na sauran rayuwarsa.—Ibraniyawa 11:8, 9.
  7. 17, 18. (a) In view of Abraham’s faith, how did God consider him? <> 17, 18. (a) Yaya Jehobah ya ɗauki Ibrahim saboda bangaskiyarsa?
  8. Abraham considered it unthinkable that Jehovah could ever act unjustly—putting the righteous to death with the wicked. <> Ibrahim ya san cewa ba zai taɓa yiwu ba Jehobah ya yi rashin adalci, ta wajen kashe masu aminci tare da miyagu.
  9. Consider, for example, the patriarch Abraham, a man known for his outstanding faith. <> Ka yi la’akari da Ibrahim, shi mutum ne mai bangaskiya sosai.
  10. (Genesis 20:7, 17) And, as in the case of Abel, Abraham’s approach to God at times involved an offering to Jehovah.—Genesis 22:9-14. <> (Farawa 20:7, 17) Kamar Habila, akwai lokacin da Ibrahim ya yi wa Jehobah magana ta wurin yi masa hadaya.—Farawa 22:9-14.
  11. Meditating on these incidents involving Abraham, Isaac, and Jacob can help us to appreciate the great cost of the ransom <> Yin bimbini a kan waɗannan abubuwa da suka faru da Ibrahim, Ishaƙu, da Yakubu za su taimaka mana mu nuna godiya ga sadaukarwa mai girma na fansa
  12. Those words were uttered centuries before Jehovah gave a detailed law code to Abraham’s descendants. <> An furta waɗannan kalmomi ƙarnuka da yawa kafin Jehovah ya ba ’ya’yan Ibrahim dokar Musa.
  13. (Genesis 18:12; 1 Peter 3:6) Her respect for Abraham came from the heart. <> (Farawa 18:12; 1 Bitrus 3:6) Darajar da take ba Ibrahim ya fito ne daga cikin zuciyarta.
  14. 21:8-12) Abraham obeyed Jehovah, listened to Sarah, and did what she requested. <> 21:8-12) Ibrahim ya yi biyayya ga Jehobah, ya saurari muryar Saratu, kuma ya yi abin da ta ce.
  15. • What was Abraham’s view of righteous ones who might have been living in Sodom? <> • Menene ra’ayin Ibrahim game da masu adalci da ƙila suke zama a Saduma?
  16. (Ge 24 Verse 27) By providing guidance, God showed loving-kindness to the servant’s master, Abraham. <> (Aya ta 27) Ta wajen yi masa ja-gora, Allah ya nuna ƙauna ta alheri ga ubangidan baran, Ibrahim.
  17. • What have you learned from considering such faithful witnesses as Noah, Abraham, Sarah, and Moses? <> • Mene ne ka koya daga misalin Nuhu da Ibrahim da Saratu da kuma Musa?
  18. How did knowledge and experience strengthen Abraham’s faith? <> Ta yaya sanin Jehobah da kuma abubuwan da ya yi suka ƙarfafa bangaskiyar Ibrahim?
  19. There are 14 generations from Abraham to David and another 14 to the deportation to Babylon. <> Zuriya 14 ne daga Ibrahim zuwa Dauda, kuma zuriya 14 ne daga Dauda zuwa lokacin da aka kai su bauta a Babila.
  20. 7 Over two thousand years after man’s expulsion from Paradise, Jehovah told his faithful servant Abraham: “I shall surely multiply your seed like the stars of the heavens . . . and by means of your seed all nations of the earth will certainly bless themselves due to the fact that you have listened to my voice.” <> 7 Fiye da shekaru dubu biyu bayan an kori mutum daga cikin Aljanna, Jehovah ya gaya wa bawansa mai aminci Ibrahim: “Zan ribanbanya tsatsonka kamar taurarin sama, . . . cikin zuriyarka kuma dukan al’umman duniya za su sami albarka; domin ka yi biyayya da maganata.”
  21. Abraham is ready to obey but is stopped by an angel. <> Ibrahim yana shirye ya yi biyayya amma mala’ika ya hana shi.
  22. 3 To whatever extent Abraham did that before reaching Hebron, he certainly was more familiar with the Promised Land than most of us. <> 3 Ko yaya ne nisan tafiyar da Ibrahim ya yi kafin ya kai Hebron, babu shakka, ya fi yawancinmu sanin Ƙasar Alkawari.
  23. In time Eliezer, with ten camels carrying supplies and gifts for the bride, arrives at Haran with fellow servants of Abraham. <> Da sannu sannu Eliezer, tare da raƙuma goma da suke ɗauke da kaya da tsarabar amarya, suka isa ƙasar Haran tare da wasu bayin Ibrahim.
  24. One day Jehovah told Abraham: ‘Leave Ur and your relatives, and go to a country I will show you.’ <> Wata rana Jehobah ya gaya wa Ibrahim: ‘Ka bar ƙasar Ur da kuma danginka, ka je ƙasar da zan nuna maka.’
  25. What do we learn about Jehovah’s thinking from the way he dealt with Moses and with Abraham? <> Mene ne muka koya game da tunanin Jehobah a hanya da ya yi sha’ani da Musa da kuma Ibrahim?

[17-08-15 10:16:38:309 EDT]