User:HausaDictionary/misc

From Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
 1. shut = rufe (kamar ƙofa ko taga)
  He shut the door <> Ya rufe ƙofar.
  He shut his eyes. <> Ya runtse idonsa.
  The water has been shut off. <> An ƙulle famfon.
  Shut up! <> Yi mini shiru! = Riƙe baki.
 2. blue = shuɗi, shuni, bula/bulu, zargina.
 3. glue = danƙo (kamar na kafinta), (v) haɗa/maƙala abubuwa da danƙo/gulu.
 4. guilt = alhakin laifi
 5. guilty = mai laifi (wajen shari'a)
  He pleaded guilty. <> Ya yi ikirarin laifi.
  He has a guilty conscience. <> Yana sane da laifin sa.
 6. quilt = kayan doki, mashimfiɗin gado kamar lifidi.
 7. abuse = zagi, zage, yi lalaci, mugun baki, ashar, ci mutunci.
 8. accuse = sa laifi, yi wa wani ƙara, kushe.
 9. fume = hayaƙi, hamami, tunzura.
 10. huge = ƙato
 11. refuse (v) = ƙi (ƙi ba da yarda ko izini, ƙi yin abu).
  He refused to go. <> Ya ƙi tafiya.
  He refused my request. <> Ya ƙi roƙan da nayi masa.
 12. refuse (n) = dauɗa, shara, abin zubarwa, datti, juji.
 13. cure = warke/warkar da, shanya (fata ko ƙirgi), ƙyafe, magani, gaikau
 14. cage = gidan tsuntsu, keji, karaga. (v) sa cikin keji.
 15. came = zo (a da); wato come a lokacin da ya wuce.
 16. care = lura da hankali, a hankali, reno, adana, kula da, damu.
  My wife caring for the baby. <> Mata ta ce ta ke kula da jaririn mu.
  It's under my care. <> Ya na hannuna.
  I don't care. <> Ba ruwa na. = Ban damu ba
 17. cap = (1) hula, tagiya, murfi , (2) iyaka
 18. cash = tsabar kuɗi