User:HausaDictionary/Quran/112

From Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
  1. 112|1|Qul huwa Allahu ahadun
    Say, "He is Allah, [ who is ] One, <> Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." = [112:1] Ka ce, "Shi ne ALLAH Makadaci."
  2. 112|2|Allahu alssamadu
    Allah, the Eternal Refuge. <> "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." = [112:2] "ALLAH wanda Shi ne cikakke."
  3. 112|3|Lam yalid walam yooladu
    He neither begets nor is born, <> "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." = [112:3] "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."